fidelitybank

Wasanni

Manchester United ta yi wa Ten Haag Kishiya bayan ta nada van Nistelrooy

A ranar Alhamis ne Manchester United ta nada Rene Hake da Ruud van Nistelrooy a matsayin mataimakan manajan kungiyar farko ta maza. Kociyoyin biyu za...

Alkalin da ya sayar da wasa shi ne zai busa wasan Ingila da Holland

Hukumar kula da kwallon kafa ta Turai UEFA ta nada Felix Zwayer, alkalin wasa da aka samu da laifin sayar da wasa a baya,...

Na tafi hutu ne kawai daga bugawa Super Eagles wasa – Ahmed Musa

Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, ya yi karin haske kan jita-jitar da ake yadawa cewa ya fice daga buga wasan kasa da kasa. Musa...

Toni Kroos ya yi ban kwana da Jamus bayan sun yi waje daga gasar Turai

Bayan ficewarsu daga gasar cin kofin nahiyar Turai ta 2024, fitaccen dan wasan Jamus Toni Kroos ya rubuta wani sako mai sosa rai ga...

Super Eagles za ta fara neman tikitin shiga gasar AFCON na 2025

Tawagar Super Eagles ta Najeriya za ta fara neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika ta 2025 da za ta yi waje da Libya. A...

Popular

spot_imgspot_img

www.punch news.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp