Abdullahi Maikaba ya amince da tayin jagorancin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Wikki Tourist, kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Kocin mai shekaru 59, zai koma...
Kocin tawagar ƙwallon ƙafa ta Ingila Gareth Southgate ya ajiye aikinsa bayan jagorantar tawagar zuwa wasan ƙarshe na gasar ƙasashen Turai karo biyu a...