fidelitybank

Wasanni

An karrama Ighalo a tsohuwar kungiyarsa ta Granada

Odion Ighalo ya samu karramawa daga tsohon kulob dinsa, Granada a lokacin wasan sada zumunci da suka yi da kungiyar Al-Wehda ta Saudiyya. Wasan dai...

Tsohon shugaban hukumar ƙwallon ƙafar Afrika Isah Hayatou ya rasu

Marigayin wanda dan kasar Kamaru ne ya shafe shekaru 29 yana shugabancin hukumar gudanarwar ta nahiyar Afirka, inda ya karbi ragamar shugabancin hukumar ta...

Chelsea da Arsenal sun fice daga zawarcin Victor Osimhen

Chelsea da Arsenal sun fice daga zawarcin Victor Osimhen. Masanin kasuwar sauyin Æ´an wasa na Italiya, Ciro Troise, ya bayyana hakan ga CalcioNapoli24. PSG da Chelsea...

Sai da na aro keke kafin na yi wasan Olympics – Ƴar Tseren Najeriya

Wata ‘yar tseren keke ƴar Najeriya a gasar Olympics ta 2024, Ese Ukpeseraye, ta bayyana cewa sai da ta karbi aron keke daga hannun...

Newcastle ta dauki dan wasan Najeriya Osula

Kungiyar Newcastle United ta sanar da zuwan dan wasan Najeriya dan asalin kasar Denmark William Osula. An sanya hannu kan Osula bayan tattaunawa mai nasara...

Popular

spot_imgspot_img

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp