Hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF), ta cimma yarjejeniya da mai horarswa É—an kasar Jamus, Bruno Labbadia domin ya jagoranci Super Eagles.
Babban sakataren NFF,...
Tsohon kocin Ingila Sven-Goran Eriksson ya mutu.
Iyalan Eriksson sun tabbatar da mutuwarsa a ranar Litinin a cikin wata sanarwa mai zafi.
"Sven-Goran Eriksson ya mutu,"...
Kocin Brighton, Fabian Hurzeler, ya dage cewa sun cancanci doke Manchester United a wasan farko na ranar Asabar.
Seagulls sun ci gaba da kyakkyawar farawa...
Ɗan ƙwallon Jamus, Ikay Gundogan, ya sake komawa Manchester City, inda ya saka hannu a kwantiragin shekara guda.
Ɗan wasan ya dawo ƙungiyar, da ke...