Tomaz Zorec, mai horar da ’yan wasan motsa jiki daga Slovenia, zai taimaka wa kocin riko, Augustine Eguavoen, wajen hako ‘yan wasan Super Eagles...
Daraktan kwallon kafa na Arsenal, Edu Gasper, ya ce kungiyar ba ta shirya daukar Raheem Sterling daga Chelsea ba.
Gunners sun kammala yarjejeniyar aro na...