fidelitybank

Wasanni

‘Yar Najeriya ta lashe azurfa a gasar nakasassu ta Paralympic

'Yar wasan Najeriya, Flora Ugwunwa ta lashe lambar azurfa a gasar jifan mashi ta mata a gasar wasannin nakasassu ta Paralympic 2024 da ke...

Mu na alfahari da kai Ronaldo duk da ka ci Æ™wallo ta 900 – Real Madrid

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta taya Cristiano Ronaldo murna, bayan da dan wasan kasar Portugal ya kai matakin da ya zura kwallaye...

Ba zan sayi dan wasa dam miliyan 80 na kuma tura shi aro ba – Klopp ya caccaki Ten Hag

Tsohon kocin Liverpool, Jurgen Klopp, ya soki kocin Manchester United, Erik ten Hag, kan yadda ya tafiyar da Jadon Sancho. Sancho ya koma Chelsea ne...

Ƴar wasan Olympics ta mutu bayan tsohon saurayinta ya ƙona ta da ran ta

Ƴar wasan Olympics ta Uganda Rebecca Cheptegei ta mutu bayan da tsohon saurayinta ya zuba mata fetur ya ƙona ta, kamar yadda jami'ai suka...

Na ki amincewa da tayin karbar Super Eagles ta Najeriya – Canavaro

Shahararren tsohon dan wasan kasar Italiya, Fabio Cannavaro, ya bayyana cewa ya ki amincewa da tayin kocin Super Eagles ta Najeriya. Hukumar kwallon kafa ta...

Popular

spot_imgspot_img

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp