fidelitybank

Wasanni

An fi siyan rigar Messi a gasar MLS ta ƙasar Amurka

Kyaftin din Inter Miami, Lionel Messi, a halin yanzu shi ne ke kan gaba a jerin rigunan da aka fi siyar da su a...

Okocha da Eguavoen za su halarci taron haorswa na CAF a Abidjan

Shahararren tsohon dan wasan Super Eagles Austine Jay Jay Okocha na cikin jerin tsaffin taurarin Afrika da za su halarci taron kocin CAF na...

Super Falcons ku lallasa Japan – Ministan Wasanni

Ministan raya wasanni, John Enoh, ya tuhumi kungiyar kwallon kafa ta mata ‘yan kasa da shekaru 20 ta Najeriya, Falconets, da su fuskanci karawar...

Najeriya ta gaza doke Rwanda a wasan neman shiga AFCON

Najeriya ta kasa doke Rwanda a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika na 2025 da aka buga ranar Talata a Kigali. An tashi...

Najeriya ta kai zagaye na 16 a gasar Kofin Duniya ta Mata

Tawagar 'yan matan Najeriya ta kai matakin zageyen 'yan 16 a gasar Kofin Duniya ta Mata 'yan ƙasar da shekara 20 da ke gudana...

Popular

spot_imgspot_img

national tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp