fidelitybank

Wasanni

Tawagar Super Eagles sun maƙale a filin jirgin Benghazi na Libya bayan sun yi sauƙar gaggawa

Super Eagles dai na ci gaba da makale wa a filin tashi da saukar jiragen sama na Al Abaq sa'o'i 12 da sauka a...

Har yanzu Ahmed Musa ne kyaftin din Super Eagles – Ekong

Mataimakin kyaftin É—in tawagar Super Eagles, William Troost-Ekong ya ce har yanzu Ahmed Musa ne kyatfin É—in tawagar. Troost-Ekong mai shekara 31 wanda yanzu yake...

Dalilin da ya sa na karÉ“i sabon aiki – Klopp

Tsohon kocin Liverpool, Jurgen Klopp ya bayyana sabon aikinsa a RedBull. An shirya Klopp zai maye gurbin RedBull's Head of Global Soccer daga Janairu 1,...

Super Eagles kar ta raina Libya a fafatawar da za su yi – Ministan Wasanni

Ministan harkokin wasanni, Sanata John Owan Enoh, ya gargadi Super Eagles ta Najeriya da kada su raina kasar Libya gabanin fafatawar da kungiyoyin biyu...

Klopp zai fara sabon aiki bayan ya bar Liverpool

Tsohon kocin Liverpool, Jurgen Klopp na shirin zama sabon shugaban kwallon kafa na duniya a Red Bull, in ji Sky Germany. Klopp, wanda ba ya...

Popular

spot_imgspot_img

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp