fidelitybank

Wasanni

Osimhen da Icardi a Galatasaray rashin adalci ne sauran Æ™ungiyoyin Turkiyya – Abdullah

Tsohon dan wasan bayan Fenerbahce, Abdullah Ercan, ya ce kasancewar Victor Osimhen da Mauro Icardi a kungiyar Galatasaray rashin adalci ne ga sauran kungiyoyin...

Ahmed Musa ya sanya wasu Æ´an wasa dawo wa gasar NPFL

Komawar da dan wasan gaba na Super Eagles Ahmed Musa ya yi a baya-bayan nan ya sa wasu manyan ‘yan wasan Najeriya suka bayyana...

Arne Slot ya jinjinawa dan wasan Liverpool da ya hana Chelsea rawar hantsi

Manajan Liverpool, Arne Slot ya yaba wa Curtis Jones saboda 'mallake' Cole Palmer na Chelsea yayin wasan kungiyoyin biyu na gasar Premier ranar Lahadi. Jones...

Kuskuren mu ne ya jawo muka kwashi kashin mu a hannu – Arsenal

Dan wasan tsakiya na Arsenal, Declan Rice ya caccaki Gunners saboda rashin kulawa bayan jan kati da William Saliba ya yi a gasar Premier...

Dan wasan Super Eagles Boniface ya tsallake rijiya da baya a wani hatsarin mota

Dan wasan gaba na Super Eagles Victor Boniface ya yi godiya ga Allah bayan da ya tsallake rijiya da baya a wani mummunan hatsarin...

Popular

spot_imgspot_img

nigerianewspapers.com.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp