fidelitybank

Wasanni

Luis Diaz ya koma Liverpool daga FC Porto

Liverpool ta dauki dan wasan gefen kasar Colombia, Luis Diaz a kan kudi fan miliyan 37.5 har na tsawon shekara biyar. Luis Diaz ya sanya...

Everton ta naÉ—a Lampard a matsayin sabon Koci

Kungiyar Everton ta naÉ—a tsohon É—an wasan Ingila kuma tsohon É—an wasan tsakiya na Chelsea, Frank Lampard a matsayin sabon mai horar da ita. Lampard,...

AFCON: Kamaru za ta kara da Morocco ko Masar

kwallon da Karl Toko Ekambi ya zura kwallayo ta biyu a raga ya baiwa Kamaru zuwa wasan kusa da na karshe a gasar cin...

Laliga: Dan wasa Adama Traore ya koma inda ya fito

Barcelona ta sayi dan wasan gefe Adama Traore a matsayin aro daga Wolverhampton Wanderers na tsawon kakar wasa ta bana. Barcelona za ta biya albashin...

Kano Pillars ta samu nasara a karo na farko a waje a NPFL

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar farko a waje, tun bayan fara gasar cin kofin kwararru ta kasa NPFL ta bana. Kano...

Popular

spot_imgspot_img

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp