Sabon dan wasan gaban kungiyar Barcelona, Pierre-Emerick Aubameyang, ya ce rashin jituwa ne tsakanin sa da mai horas da Arsenal, Mikel Arteta, ya sanya...
Kungiyar Barcelona ta tabbatar da daukar Pierre-Emerick Aubameyang daga kungiyar kwallon kafa ta Arsenal.
Dan wasan na Gabon mai shekaru 32 ya rattaba hannu kan...