fidelitybank

Wasanni

Bugun Zuciya: Dan kwallon kafa ya yanke jiki ya fadi a fili

Wani dan kwallon kafa mai suna Kabiru Kalla, ya yanke jiki ya fadi ya na tsaka da yin kwallon kafa a fili. Matashin Kabiru Kalla,...

AFCON: Salah Masar da Mane Senegal za su kara a wasan karshe

Kasar Masar za ta kece raini da Senegal a wasan ƙarshe na gasar cin kofin Afrika (AFCON). Wasa ne mai zafi ganin cewa taurarin ƙungiyar...

De Gea ya lashe gwarzon mai tsaron raga a Premier

Mai tsaron ragar Manchester United, David De Gea, ya lashe kyautar gwarzon dan wasan EA SPORTS na watan Janairu 2022. Dan kasar Sipaniya ya zama...

Premier League: Bruno Lage ya zama gwarzon mai horas wa na Janairu

Mai horas da ƙungiyar Wolverhampton Wonderers, Bruno Lage, ya lashe kyautar masu horas wa na Barclays na watan Janairu na 2022. Kocin Wolverhampton Wanderers...

Da Ɗumi-Ɗumi: Masar za ta fafata da Senegal a wasan ƙarshe na AFCON

Ƙasar Masar ta samu nasarar kaiwa ga wasan ƙarshe na gasar cin kofin Nahiyar Afrika, bayan da ta doke mai masaukin baki a bugun...

Popular

spot_imgspot_img

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp