fidelitybank

Wasanni

Champions League: Grealish ba zai buga Manchester City wasa ba

Manchester City za ta fafata wasan ta ba tare da dan wasanta Jack Grealish ba, yayin da za ta kara da Sporting Lisbon a...

Har yanzu Liverpool ba ta hakura da Premier ba da alama

Liverpool ta tabbatar da cewa kofar cin kofin gasar Premier League ta cigaba da zama a bude, bayan da ta doke Burnley da ci...

Ma’aikacin bankin da ya sacewa dan wasa Neymar kudi ya shiga hannu

‘Yan Sandan kasar Brazil, sun cafke wani mutum da ake zargin ya shiga asusun mutane ya sace musu kudade ciki har da dan wasa...

AFCON: Senegal ta baiwa kowane dan wasa sama da Naira miliyan 36 da fili

Sengal ta baiwa tawagar 'yan wasan ƙasar da suka lashe gasar Kofin nahiyar Afirka da kyautuka filiye. Kowane ɗan wasa ya samu kyautar dala 87,000...

Sadio Mane ya shiga jerin sunayen ‘yan wasan dake taimakawa kasashe da mutane

Baya ga buga kwallon kafa, akwai wasu ‘yan wasan da suka yi suna wajen kyauta da yin alheri ga kasashen su. Sadio Mane ya na...

Popular

spot_imgspot_img

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp