fidelitybank

Wasanni

Da Dumi-Dumi: Buhari ya baiwa tawagar Super Eagles Gidaje

Gwamnatin tarayya ta cika alkawarin da ta dauka na bayar da gidaje ga wadanda suka lashe gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1994. Shugaban...

Da Dumi-Dumi: Hukumar gasar Premier ta dakatar da mamallakin Chelsea

Hukumar da ke kula da gasar ƙwallon ƙafa ta Premier League a Ingila ta dakatar da Roman Abramovich a matsayin babban daraktan ƙungiyar Chelesea. Hukumar...

Shooting Stars Sports Club (3SC) ta sallami ‘yan wasanta 17

Kungiyar Shooting Stars Sports Club (3SC) ta Ibadan ta kori ’yan wasa 17 a wani bangare na kokarin sake mayar da kungiyarsu kan akalar...

Kamfanin wasanni na Britaniya, Anchor Sports ya zo neman matasan ƴan ƙwallon ƙafa a Jihar Kano

    Wani kamfanin wasanni na Britaniya, Anchor Sports ya iso Jihar Kano domin É—iban Æ´an wasa masu hazaka. A wata sanarwar da Daraktan kamfanin a Nijeriya,...

Yaƙin Ukraine da Rasha: Birtaniya za ta ƙwace kadarorin mallakin Chelsea

Gwamnatin Birtaniya ta dauki matakin ladabtarwa kan mamallakin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Roman Abramovich a karkashin martaninta kan mamayar da Rasha ke yi...

Popular

spot_imgspot_img

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp