Real Madrid ‘karamar kungiya ce da ta tsallake gasar Ballon d’Or, in ji tsohon manajan Faransa Raymond Domenech.
Bafaranshen ya kira zakarun La Liga ‘karamin...
Ƙungiyar Manchester United ta Ingila ta kori kocinta, Erik ten Hag daga aiki.
A shekarar 2022 ce ƙungiyar ta naɗa kocin wanda ɗan ƙasar Netherlands...