fidelitybank

Wasanni

Da Ɗumi-Ɗumi: Shugaban hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasa NFF ya janye neman kujerar hukumar

Shugaban hukumar kwallon kafa ta ƙasa NFF, Amaju Pinnick, ya dakatar da aniyarsa ta neman wa'adi na uku a matsayin shugaban hukumar kwallon kafa...

An yi wa É—an wasan AC Millan tiyata

An yi wa Alessandro Florenzi tiyata a gwiwarsa ta hagu kuma AC Milan ba ta ba da lokacin warkewarsa ba. Florenzi yana zaman aro na...

Liverpool da Manchester City ne Æ™ungiyoyi mafi kyau a duniya – Eriksson

Tsohon kocin Ingila, Sven-Goran Eriksson ya yi imanin cewa, Liverpool da Manchester City su ne kungiyoyi biyu mafi kyau a duniya, kuma ya yi...

Davies zai taka leda bayan shafe watanni hudu yana jinya

Alphonso Davies yana shirin buga wasansa na farko na Bayern Munich cikin kusan watanni hudu bayan samun cikakkiyar masaniyar likitocin da ke kula da...

Kulusevski zai iya zama babban É—an wasa a Tottenham – Conte

Antonio Conte ya bayyana Dejan Kulusevski a matsayin "babban dan wasa na yanzu da kuma nan gaba" bayan da ya fara samun nutsuwa a...

Popular

spot_imgspot_img

sun news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp