fidelitybank

Wasanni

Salah zai cigaba da zama a Liverpool, Mane zai yanke shawara a kan makomarsa

Mohamed Salah ya tabbatar da cewa zai ci gaba da zama a Liverpool a kakar wasa mai zuwa, amma abokin wasansa Sadio Mane ba...

Da Dumi-Dumi: Manchester City ta lashe gasar Firimiyar bana

Manchester City ta lashe gasar Firimiyar kasar Ingila, a cikin mintuna biyar inda ta doke Aston Villa tare da lashe gasar a filin wasa...

Sabuwar rigar Newcastle ta jawo ce-ce- kuce a duniya

Manajan kungiyar kwallon kafa ta Ingila, Newcastle United, ya ce ba shi da iko kan daya daga cikin tufafin da kungiyar ke son amfani...

Ivory Coast ta nada koci dan kasar Faransa

An nada dan kasar Faransa Jean-Louis Gasset, a matsayin sabon kocin kasar Ivory Coast kan kwantiragin watanni 12 na farko. Kasar da ke yammacin Afirka...

Dortmund ta sallami mai horas da ita

Borussia Dortmund ta kori Marco Rose, bayan kakar wasa daya a matsayin kocin kungiyar. Bayan ya koma Borussia Monchengladbach, Rose ta jagoranci Dortmund zuwa matsayi...

Popular

spot_imgspot_img

besda

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp