Manchester United ta kammala siyan dan wasan tsakiya na kasar Denmark Christian Eriksen a matsayin kyauta.
Tsohon dan wasan Ajax da Tottenham, Inter Milan da...
Shugaban kungiyar marubuta wasanni ta kasa (SWAN), reshen jihar Bauchi, Mahmud Yakubu Muhammad ya ce, kwararrun ‘yan jarida su kasance wajen bayar da rahotannin...