Mai tsaron ragar tawagar Ingila, mai shekara 21, James Trafford ya sake komawa kungiyarsa ta Manchester City.
Ya kuma rattaba hannu kan yarjejeniyar kaka biyar...
Luis Diaz ya kammala komawa Bayern Munich daga Liverpool kan fam miliyan 65.5.
Ɗan ƙwallon tawagar Colombia ya saka hannu kan yarjejeniyar kaka huɗu da...