fidelitybank

Wasanni

Messi ya lashe kofin farko da PSG

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Paris Saint German, Lionel Messi, ya bayyana farin cikinsa bayan da ya jagoranci kungiyarsa ta lashe...

Najeriya ta lashe zinariya na farko a wasan Commonwealth

Tawagar Najeriya ta fara da kyau yayin da kasar ta samu lambar zinariya ta farko a ranar Asabar a gasar Commonwealth da ke gudana...

Ba zan taba yin ritaya daga buga kwallo ba – Zlatan

Dan wasan gaba na AC Milan, Zlatan Ibrahimovic, ya bayyana cewa, ba zai taba yin ritaya daga buga kwallo ba. Ibrahimovic ya fadi haka ne...

Yawagar kungiyar Mata ta Falconets za ta yi tattaki zuwa Colombia

'Yan wasan Falconets za su tashi nan da 'yan kwanaki masu zuwa har kasar Colombia, domin kammala shirye-shiryensu na gasar cin kofin duniya ta...

Mijina na bin dan wasan Najeriya Osimhen bashin kudi Naira miliyan 217 – ‘Yar uwar sa

Babbar ‘yar uwar sa, Esther Okolo ta caccaki dan wasan gaba na Najeriya, Victor Osimhen kan zargin bashin Yuro 69,000 da $439,000 (sama da...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp