fidelitybank

Wasanni

Mane ya zura ƙwallon farko a gasar Bundesliga

Sadio Mane ne ya ci kwallonsa ta farko a gasar Bundesliga a lokacin da Bayern Munich ta bude sabon kamfen da ci 6-1 a...

Tawagar Najeriya ta ƙara lashe zinariya a wasan jifa na Commonwealth

Goodness Nwachukwu ta lashe lambar zinare ga kungiyar Najeriya, a gasar mata ta gasar Commonwealth 2022. A yunƙurinta na farko, ta yi jifa da ta...

Chelsea ta É—auki Cucurella daga Brighton

Marc Cucurella ya sauya sheka daga Brighton zuwa Chelsea. Man City sun yi sha'awar siyan dan wasan bayan Sipaniya amma Blues ta doke abokan hamayyar...

Da ÆŠumi-ÆŠumi: Kwamishinan jihar Yobe ya rasu a hatsari mota

Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Yobe, Hon. Goni Bukar, ya rasu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a hanyar Damaturu...

Benni MacCarthy ya samu shiga tawagar masu horar da Manchester United

Tsohon dan wasan gaban Afrika ta Kudu Benni MacCarthy ya samu shiga tawagar masu horar da Manchester United, kungiyar da ya yi mararin buga...

Popular

spot_imgspot_img

punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp