fidelitybank

Wasanni

AFCON: Cikakken sakamakon wasannin da aka fafata

Sakamakon dukkanin wasannin da aka buga a gasar cin kofin nahiyar Afirka, AFCON na shekarar 2025, da aka buga ranar Litinin. Super Eagles ta Najeriya...

Amorim ya fara horas da Æ´an wasan Manchester United a karon farko

Ruben Amorim ya jagoranci atisayen farko a matsayin kocin Manchester United ranar Litinin. Har yanzu adadin 'yan wasan ya ragu saboda hutun da ake yi...

Abun da ya sa na koma Manchester United – Amorim

Sabon kocin Manchester United, Ruben Amorim, ya bayyana dalilinsa na komawa kungiyar. Amorim, wanda ya bar kungiyarsa ta kasar Portugal, Sporting CP, don komawa Old...

Abin baÆ™in ciki ne Amorim ya koma Man UTD – ÆŠan Wasan Gaban Sporting

Dan wasan gaba na Sporting Lisbon, ya fadawa Ruben Amorim cewa abin bakin ciki ne ganin ya tafi Manchester United. Amorim ya horar da Gyökeres...

Super Eagles sun samu tsaikon jirgin sama a Abidjan

A ranar Juma'a ne dai Super Eagles din suka yi jinkiri na wasu sa'o'i a Abidjan sakamakon sauya tsarin tafiyarsu zuwa Uyo. Kungiyar Augustine Eguavoen...

Popular

spot_imgspot_img

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp