Sakamakon dukkanin wasannin da aka buga a gasar cin kofin nahiyar Afirka, AFCON na shekarar 2025, da aka buga ranar Litinin.
Super Eagles ta Najeriya...
Ruben Amorim ya jagoranci atisayen farko a matsayin kocin Manchester United ranar Litinin.
Har yanzu adadin 'yan wasan ya ragu saboda hutun da ake yi...
Sabon kocin Manchester United, Ruben Amorim, ya bayyana dalilinsa na komawa kungiyar.
Amorim, wanda ya bar kungiyarsa ta kasar Portugal, Sporting CP, don komawa Old...
A ranar Juma'a ne dai Super Eagles din suka yi jinkiri na wasu sa'o'i a Abidjan sakamakon sauya tsarin tafiyarsu zuwa Uyo.
Kungiyar Augustine Eguavoen...