fidelitybank

Wasanni

Man City ba za ta iya lashe Firimiya ba idan ta sha kashi a hannun Liverpool – Guardiola

Kocin Manchester City, Pep Guardiola, ya ce kungiyarsa ba za ta iya lashe gasar cin kofin Premier ba, idan ta sha kashi a hannun...

Kane ya goge tarihin Halland na cin kwallaye 50

Kaftin ɗin tawagar Ingila, mai taka leda Bayern Munich, Harry Kane ya kafa tarihin cin kwallo 50 cikin wasannin ƙalilan a babbar gasar tamola...

Pillars na shirin tunkarar Lobi Stars

Kungiyar Kano Pillars ta bayyana shirin kungiyar na tunkarar wasan mako na 13 da kungiyar Lobi Stars. Sai Masu Gida za su kara da Lobi...

An zaɓi ƴan wasan Super Falcons a matsayin gwarzayen ƙwallon Afrika

'Yan wasan Super Falcons, Rasheedat Ajibade da Chiamaka Nnadozie an zabi su a matsayin Gwarzon ƴan wasan ƙwallon ƙafar Afrika CAF na shekarar 2024. An...

Guardiola ba zai iya guduwa daga Man City ba ko da sun nutse – Guardian

Sabon kwantiragin Pep Guardiola da Manchester City ba shi da wani batun karya yarjejeniya, in ji Guardian UK. Hakan na nufin Guardiola ba zai bar...

Popular

spot_imgspot_img

legits news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp