fidelitybank

Wasanni

An dakatar da wasannin jihohi na ƙasa da aka yi shirin gudanarwa a Najeriya

An sake dage bikin wasannin kasa da aka shirya gudanarwa a watan Janairu zuwa Mayu 2025. Bikin Wasanni na 22, mai taken "Wasanni Gateway, Ogun...

Ancelotti ya zama mai horas wa da ya fi kowa kofi a Real Madrid

Carlo Ancelotti ya zama kocin Real Madrid da ya fi kowa kofuna bayan da suka lallasa Pachuca da ci 3-0 a gasar cin kofin...

Vinicius ya lashe kyautar gwarzon É—an wasan FIFA

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Brazil da Real Madrid, Vinicius Junior, ya lashe kyautar ɗan ƙwallon ƙafa mafi ƙwazo na Hukumar ƙwallon ƙafa ta...

Ina fatan Matasa za su dage su shiga kundin tarihin CAF – Lookman

Ademola Lookman ya ce yana matukar farin ciki da shiga jerin gwarzayen da suka lashe kyautar Gwarzon dan wasan CAF. Har ila yau, dan wasan...

Ademola Lookman ya lashe kyautar gwarzon É—an wasan Afrika

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa na tawagar Super Eagles ta Najeriya da ƙungiyar Atalanta ta Italiya, Ademola Lookman ya lashe kyautar ɗan ƙwallon ƙafa na...

Popular

spot_imgspot_img

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp