fidelitybank

Wasanni

Magoya bayan Manchester United sun jefa ni cikin damuwa – Amorim

Kocin Manchester United, Ruben Amorim ya dage cewa yana matukar takaici kamar magoya bayan kulob din. Amorim ya fadi haka ne a cikin rashin nasarar...

Ba nayi nadamar koma wa Manchester United ba – Yoro

Tauraron dan kwallon Manchester United, Leny Yoro, ya ce baya nadamar komawa Old Trafford a bazarar da ta gabata. Yoro, mai shekara 19, ya koma...

Dalilin da ya sa Aston Villa ta lallasa Man City – Unai Emery

Kocin Aston Villa, Unai Emery ya ba da shawarar cewa kungiyarsa ta doke Manchester City 2-1 a gasar Premier ranar Asabar saboda 'yan wasansa...

PSG na zawarcin Osimhen a watan Janairu

Zakarun Ligue 1, Paris Saint-Germain za ta farfado da sha'awarta ta siyan Victor Osimhen a watan Janairu. A cewar kafar labaran Faransa, RMC Sport, PSG...

Ahmed Musa ya buga wa Pillars wasa bayan ya dawo daga hutun rauni

Kaftin din Super Eagles, Ahmed Musa na shirin komawa Kano Pillars a wasan lig na gaba da Niger Tornadoes. Musa bai buga Kano Pillars a...

Popular

spot_imgspot_img

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp