fidelitybank

Wasanni

Salah ya gargaÉ—i Liverpool kan lashe gasar Firmiya

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohamed Salah ya gargadi kungiyarsa ta lashe gasar Premier bayan da suka doke Leicester City...

Wolves sun ba mu kashi a hannu – Mai horas da Manchester United

Kocin Manchester United Ruben Amorim ya ce wasansu da Wolves ya yi tsanani bayan da Bruno Fernandes ya samu jan kati. Fernandes ya dauki katin...

Dan Morocco ne zai busa wasan Najeriya da Ghana

Hukumar kula da kwallon kafa ta Afrika CAF ta nada wani jami’in hukumar kwallon kafar kasar Morocco, Hamza El Fariq a matsayin babban alkalin...

Fulham ta shirya tunkarar Chelsea – Alex Iwobi

Dan wasan tsakiya na Fulham, Alex Iwobi ya bayyana shirin kungiyar na shirye-shiryen buga wasan hamayya da Chelsea. Kungiyar Marco Silva ba ta yi nasara...

An yi wa Eguavoen aikin tiyata cikin nasara

An yi wa kocin Super Eagles na rikon kwarya Augustine Eguavoen tiyata cikin nasara. Eguavoen, a cewar SCORENigeria, an yi masa tiyata a Belgium. An dage...

Popular

spot_imgspot_img

leadership newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp