fidelitybank

Wasanni

Salah ya fi kowane dan wasa kyau a halin yanzu – Slot

Kociyan Liverpool, Arne Slot, ya zabi dan wasan gefe Mohamed Salah a matsayin wanda ya fi kowa kyau a duniya a halin yanzu. A cewar...

Vinícius Jr ya sake lashe babbar kyauta a kwallon kafa

A ranar Juma’a, an gudanar da bikin bayar da kyaututtuka na Globe Soccer Awards na shekarar 2024, inda tauraron Real Madrid, Vinícius Jr, ya...

Real Madrid ce za ta lashe gasar zakarun kungiyoyin nahiyar Turai – Ronaldo

Dan wasan gaba na Al Nassr, Cristiano Ronaldo, ya zabi Real Madrid domin lashe gasar zakarun Turai na bana. Madrid ce ke rike da kofin...

Ina son barin Liverpool a sabuwar shekara – Arnold

Dan wasan bayan Liverpool, Trent Alexander-Arnold, ya shaida wa kulob din Premier cewa yana son ya koma Real Madrid a badi, in ji Marca. Kwantiragin...

Bukayo Saka zai yi jinya sama da wata biyu – Arteta

Kocin Arsenal, Mikel Arteta ya ce, ɗan wasan gaban ƙungiyar Bukayo Saka zai yi jinyar fiye da wata biyu bayan an yi masa aiki...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp