fidelitybank

Wasanni

Najeriya ta lashe gasar kwallon kwandon Afrika

Tawagar ƴan wasan kwando na matan Najeriya ta lashe gasar ƙwallon kwando ta Afirka karo biyar a jere, lamarin da ya sa ta kafar...

Luis Diaz ya zaba wa kansa makoma da ya bar Liverpool – James

Kyaftin din Colombia, James Rodríguez, ya dage cewa dan kasarsa Luis Díaz ya yi zabin da ya dace ya bar Liverpool zuwa Bayern Munich. Ku...

Liverpool za su sayar da ‘yan wasa uku su dauki Isak

Liverpool a shirye take ta sayar da matasan yan wasan ta uku su a wannan bazarar domin sayen Isak. A cewar jaridar UK Mirror, su...

Izak ya na É—aukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

Ɗanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana atisaye shi kaɗai a tsohuwar ƙungiyarsa ta Real Socieded, yayin da ake cigaba da cece-kuce...

Adadin kudaden da Liverpool ta kashe wajen daukar ‘yan wasa

Liverpool ta kashe fam miliyan 265 wajen ɗauko ƴanƙwallon da za su taimaka mata a sabuwar kakar wasa ta 2025 zuwa 2026. Sannan kuma ta...

Popular

spot_imgspot_img

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp