fidelitybank

Wasanni

Alkalin wasan Najeriya zai busa wasa a gasar CHAN

Alkalin wasa dan Najeriya, Abdulsalam Kasimu Abiola ya zama alkalin wasa a gasar cin kofin kasashen Afirka na shekarar 2024, CHAN. Abiola na daya daga...

Arnold zama daram a Liverpool – Slot

Kocin Liverpool Arne Slot ya haƙiƙance cewa "hankalin Trent Alexander-Arnold yana kanm" baki ɗaya yayin da ake ta raɗe-raɗi game da makomar ɗanwasan. Kwantaragin ɗanwasan...

Ina son lashe Firmiya fiye da kofin Turai – Salah

Dan wasan gefe na Liverpool, Mohamed Salah ya ce yana son lashe kofin Premier fiye da UEFA Champions League a bana. Dan wasan na Masar...

Dalilin da ya sa mu ka yi wasan Kura da Man United har gidan ta – Howe

Kocin Newcastle United, Eddie Howe ya ce kwazon mai tsaron gida, Martin Dubravka da daukacin 'yan wasan ya taimaka wajen kai wa Manchester United...

Gwamnatin Osun za ta gina filin dambe Anthony Joshua

Gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, ya bayyana shirin gwamnatin sa na gina sabuwar filin damben cikin gida na Anthony Joshua a jihar. Gwamna Abiodun...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp