fidelitybank

Wasanni

An kaddamar da sabon kocin Super Eagles

An gabatar da Eric Sekou Chelle a matsayin sabon kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Najeriya (Super Eagles). Wannan na zuwa ne kimanin mako ɗaya bayan...

David Moyes ya maye gurbin Sean Dyche a Everton

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Everton ta kammala ɗaukar David Moyes a matsayin kocin ƙungiyar a karo na biyu. Mai shekara 61, ya sanya hannu kan...

Vinícius Júnior zai sayi ƙungiyar ƙwallon ƙafa

Dan wasan Real Madrid, Vinícius Júnior, yana neman siyan kungiyar kwallon kafa a rukuni na biyu na Portugal, in ji ESPN. An yi imanin Vinicius...

Idan Arteta bai lashe Firimiya ba Arsenal ta kore shi – Mikel

Tsohon dan wasan tsakiya na Chelsea, John Mikel Obi, ya bukaci Arsenal da ta raba gari da kocinta Mikel Arteta idan bai lashe kofin...

Na ji dadi da na koma Valencia – Umar Sadiq

Umar Sadiq ya cika da murna bayan ya fara buga wasa a kulob din La Liga na Valencia. Dan wasan na Najeriya ya hade da...

Popular

spot_imgspot_img

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp