fidelitybank

Wasanni

Ronaldo ya zura ƙwallo ta 920 a rayuwarsa

Dan wasan gaba na Al Nassr, Cristiano Ronaldo, ya ci kwallo ta 920 a tarihin rayuwarsa. Ronaldo ya zura kwallo a ragar Al-Fateh da ci...

Osimhen ya kai ƙarar ɗan Jaridar Turkiyya kotu

Dan wasan Galatasaray, Victor Osimhen ya kai kara kotu bayan da dan jaridar kasar Turkiyya Tolga Bozduman, ya ce ya naushe shi. An bayyana hakan...

Ndidi ba na siyarwa ba ne – Leicester City

Kocin Leicester City, Ruud van Nistelrooy, ya ce kulob din ba zai yi wani tayin sayen Wilfred Ndidi a wannan watan ba. Ndidi dai batu...

Arsene Wenger ne ya kore ni ta karfi da yaji a Arsenal – Adebayor

Tsohon dan wasan kasar Togo, Emmanuel Adebayor, ya bayyana cewa  tsohon kocin kungiyar Arsene Wenger ne ya tursaszai bar Arsenal. Adebayor, wanda ke magana da...

Mai horas da Super Eagles zai halarci taron fidda jadawalin AFCON

Babban kocin Super Eagles, Eric Chelle ne zai halarci yayin da ake shirin fitar da jadawalin gasar cin kofin Afirka ta 2025. Za a yi...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp