fidelitybank

Wasanni

Manchester United kar kurkura ku dauki Pogba – Parker

Tsohon dan wasan Manchester United Paul Parker, ya gargadi tsohuwar kungiyarsa kan sake siyan tsohon dan wasanta Paul Pogba. Parker ya yi imanin mayar da...

Tsohon dan wasan Real Madrid ya jingine takalmansa daga tamaula

Tsohon dan wasan baya na Real Madrid, Marcelo ya sanar da yin ritaya daga buga kwallo yana da shekara 36. Dan Brazil din ya bayyana...

Magoya bayan Arsenal na cigaba da yin gunaguni bayan an yi musu bugun Sakwara

Magoya bayan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal na ci gaba da bayyana ra'ayinsu kan rashin nasara da ƙungiyar ta yi a hannun Newcastle a...

Alamu na nuna cewa Harry Kane zai iya koma wa Ingila da taka leda

Dan wasan gaba na Bayern Munich, Harry Kane, yana da wani karin bayani a kwantiraginsa, in ji BILD. Dan wasan mai shekaru 31 ya rattaba...

Mbappe da Bellingham sun ji rauni – Ancelloti

Real Madrid za ta buga Copa del Rey ba tare da Kylian Mbappe da Jude Bellingham ba, in ji koci Carlo Ancelotti. Ranar Laraba Laganes...

Popular

spot_imgspot_img

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp