fidelitybank

Wasanni

Ƴan wasan Yobe Desert sun yi hatsarin a mota

‘Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Yobe Desert Stars sun gamu da hatsarin mota a ranar Alhamis yayin da suke tafiya Birnin Kebbi domin...

Arsenal za ta yi rashin Gabriel bisa doguwar jinya

Ɗan wasan baya na ƙungiyar Arsenal Gabriel Magalhaes zai yi jinya zuwa karshen kakar wasanni ta bana, bayan samun rauni a cinyarsa. An sauya ɗan...

Ban taÉ“a tunanin aikata zamba ba – Ancelloti

An gurfanar da kocin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid, Carlo Ancelotti a gaban kotu a babban birnin Sifaniya, bisa zargin kauce wa biyan...

Ahmed Musa da Shehu Abdullahi ba za su buga wa Pillars wasa ba – Usman Abdallah

Ahmed Musa da Shehu Abdullahi ba za su buga wasan da Kano Pillars za ta kara da Heartland ranar 32 ga watan Maris ba. 'Yan...

Pillars ta janye dakatarwar da ta yi wa mai horas da ita

Kungiyar Kano Pillars ta dage dakatarwar da ta yi wa mai ba ta shawara kan harkokin fasaha Usman Abdallah. Kungiyar Sai Masu Gida ta dakatar...

Popular

spot_imgspot_img

assu update

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp