Willian Estevão zai koma Chelsea bayan gasar cin kofin duniya ta kungiyoyin kwallon kafa a watan Yuni.
Wakilin Estevão Andre Cury ne ya bayyana hakan...
An dakatar da dukkan wasannin kwallon kafa da aka shirya yi ranar litinin a Italiya, bayan mutuwar Paparoma Francis.
Fadar Vatican ta tabbatar da mutuwar...