Fadar shugaban kasa, ta mayar wa tsohon gwamnan Kano Rabi'u Musa Kwankwaso martani kan ikirarinsa na cewa gwamnatin Bola Tinubu na nuna bambanci tsakanin...
Ministan harkokin jin kai, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya zama sabon shugaban jam’iyyar APC na kasa.
An tabbatar da nadin Yilatda a ranar Alhamis, yayin taron...
Datti Baba-Ahmed, tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party (LP), ya yi watsi da ikirarin rashin jituwar da ke tsakaninsa da...