fidelitybank

Siyasa

Dalilin da ya sa na gana da Tinubu – Kofa

Ɗan majalisar tarayyar mai wakilitar Kiru da Bebeji daga jihar Kano, Hon Abdulmumini Jibrin Kofa ya ce ya ziyarci shugaban ƙasar Bola Tinubu a...

‘Yan Arewa su dakata da neman mulki har zuwa 2031 – Sakataren Gwamnati

Sakataren gwamnatin tarayya, SGF, George Akume, ya yi kira ga ‘yan siyasa daga yankin Arewa da su dakata har zuwa shekarar 2031 domin su...

Ba mu baiwa Obi shawara ya janye daga takara ba – Kungiyar Inyamurai

Kungiyar koli ta al’adun kabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo Worldwide, ta yi watsi da rahotannin da ke cewa ta shawarci Peter Obi da ya janye...

Dole ne APC ta bar mana kujerar mataimakin shugaban kasa – ANPP

Tsagin tsohuwar jam'iyyar All Nigeria Peoples Party wato ANPP da ke cikin babbar jam'iyyar APC da ke mulki a Najeriya sun ce lallai ne...

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan Kwankwaso

Fadar shugaban kasa, ta mayar wa tsohon gwamnan Kano Rabi'u Musa Kwankwaso martani kan ikirarinsa na cewa gwamnatin Bola Tinubu na nuna bambanci tsakanin...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp