Gwamnan Neja Mohammed Umaru Bago ya musanta raɗe-raɗin da ake yaɗawa cewa akwai saɓani mai girma tsakaninsa da mataimakinsa, Yakubu Garba, inda ya ce...
Tsohon mai magana da yawun kungiyar dattawan Arewa kuma tsohon mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Dakta Hakeem Baba-Ahmed, ya shawarci tsohon...