Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri'a a lokacin zaɓuka.
Shugaban hukumar, Farfesa Mahmood Yakubu, ne ya bayyana...
Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba ta Arewa, ACF, ya bayyana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takarar da...
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya miƙa saƙon ta'aziyyarsa bisa rasuwar mai ɗakin cif MKO Abiola, Dr Doyinsola Hamidat Abiola wadda ƴar jarida ce da...
Shugabannin jam’iyyar APC a jihar Kano, sun yabawa shugaba Bola Tinubu kan kokarin da yake yi na magance kalubalen zamantakewa da tattalin arzikin kasar...