Ɗan majalisar dokokin Legas mai wakiltar mazaɓar Agege a jihar Legas, Mudashiru Obasa ya ce ya koma bakin aiki a matsayin shugaban majalisar.
Obasa ya...
Kwamitin zartaswa na kasa, NEC, na jam’iyyar All Progressives Congress, ya amince da shiyyar shugabancin jam’iyyar zuwa yankin Arewa maso yamma.
Sakataren yada labarai na...
Mai magana da yawun tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, ya bayyana dalilin da yasa Buhari bai halarci taron kwamitin zartarwa na...
Jam'iyyar APC mai mulki ta kaɗa ƙuri'ar amincewa da salon jagorancin shugabanta, Abdullahi Umar Ganduje.
A taron da jam'iyyar ta kammala yau Laraba a Abuja,...