Tsohon mataimakin sakataren yada labaran jam’iyyar PDP na kasa, Diran Odeyemi, a ranar Talata ya ba da shawarar cewa tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku...
Shugaban ƙungiyar Obidient Movement, Dr. Tanko Yunusa ya ce tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam'iyyar Labour, Peter Obi na nan a cikin jam'iyyar...