fidelitybank

Siyasa

Da Zafi-Zafi: Wike ya ƙwace filin sakatariyar PDP na Abuja

Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike ya kwace filin sakatariyar jam'iyyar PDP ta kasa dake Abuja. An bayar da soke filin ne a wata takarda...

Wike zai iya tarwatsa APC kamar yadda ya yi wa PDP – Adamu Garba

Wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress, APC, Adamu Garba, ya yi gargadin cewa Ministan Babban Birnin Tarayya, FCT, Nyesom Wike, na iya “warwatsa”...

Kai El-Rufa’i SDP ɗaya su ke da APC – Buba Galadima

Buba Galadima, jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya bayyana jam’iyyar Social Democratic Party, SDP, a matsayin reshen jam’iyyar All Progressives Congress,...

El-Rufa’i haushi ya ke ji saboda bai samu Minista ba – APC

Jam'iyyar APC ta ce, ɗimuwar rashin samun kujerar minista ce har yanzu ke damun tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai. Hakan na ƙunshe ne...

Ba zan koma SDP ba har yanzu ni dan APC ne – Sanata Ahmad Lawan

Shugaban majalisar dattawa ta 9, Dr Ahmad Ibrahim Lawan, ya jaddada kudirin sa ga jam’iyyar All Progressives Congress (APC), inda ya karyata rahotanni da...

Popular

spot_imgspot_img

today nation

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp