Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ba shi da tabbas kan aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin kasa a 2027.
Atiku, wanda ya...
Ƙudurin dokar da ke neman cire rigar kariya ga mataimakin shugaban ƙasa da gwamnoni da mataimakansu ya tsallake karatu na biyu, a majalisar wakilan...
Ƙungiyoyin ƙwadago na NLC, TUC da JNC reshen jihar Rivers sun yi barazanar ɗaukar mataki muddin gwamnatin Najeriya ba ta janye dokar-ta-ɓaci a jihar...