fidelitybank

Siyasa

Jihar Kano ta APC CE – Akpabio

Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya ce jihar Kano ta ci gaba da zama matattarar jam’iyyar All Progressives Congress, APC, gabanin zaben 2027. Akpabio ya...

INEC ta aike wa da Natasha saƙon kiranye

Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC, ta aike wa Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan sanarwa a hukumance kan koken da ƴan mazaɓarta...

Mataimakin Gwamnan Kano na musamman ya rasu

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da rasuwar babban mataimaki na musamman ga gwamnan kan harkokin gidajen rediyo Abdullahi Tanka Galadanci. Malam Galadanci ya rasu ne...

Akpabio É—an rashawa ne da cin zarafin mata – Atiku

Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio a matsayin mai cin hanci da rashawa. Atiku...

Ƴar Adu’a ne ya umarci na janye wa Abiola takara a 1993 – Atiku

Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa marigayi mai ba shi shawara kan harkokin siyasa, Shehu Musa Yar’adua,...

Popular

spot_imgspot_img

latest legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp