Jam’iyyar APC mai mulki ta yi watsi da rade-radin cewa akwai baraka tsakanin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima,...
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Dr. Abdullahi Ganduje, ya yabawa ‘yan Najeriya bisa goyon bayan da suka baiwa shugaba Bola Tinubu’s...