fidelitybank

Siyasa

Sanata Ndume ya na Æ™oÆ™arin haÉ—e wa da su Atiku – Bwala

Mai ba shugaban kasa shawara na musamman, Bola Tinubu kan harkokin siyasa, Daniel Bwala, ya yi zargin cewa ruhin Sanatan Borno ta Kudu, Ali...

Duk wata hadakar jam’iyyun adawa ba za ta hana Tinubu yin tazarce ba – Ganduje

Shugaban Jam'iyyar APC mai mulki, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce duk wata haɗaka da jam'iyyun hamayyar ƙasar nan ke shirin yi da nufin kawar...

Har yanzu kadarori na da na mallaka tun a baya na ke juya wa – Buhari

Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya ce kadarar da ya mallaka tun kafin ya hau mulki ba ta ƙaru ba har bayan saukarsa daga...

Kotu ta hana Gwamnan riƙo naɗa masu kula da ƙananan hukumomi

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Fatakwal ta hana shugaban karamar hukumar jihar Ribas, Ibok-Ete Ibas nada kodinetoci masu kula da kananan...

Wike ya gana da dakatattun Æ´an Majalisar Rivers a Landan

Ministan Abuja Nyesom Wike ya gana da 'yanmajalisar jihar Rivers da ke jayayya da ɓangaren Gwamna Fubara, waɗanda kuma aka dakatar. Mai taimaka wa ministan...

Popular

spot_imgspot_img

dailysun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp