Gwamnatin jihar Kano ta ce ba ta da masaniya kan sakin fitacciyar 'yar TikTok Murja Ibrahim Kunya.
Mai magana da yawun gwamnan jihar, Sanusi Bature,...
Fitaccen jarumin nan a masana'antar fina-finai ta Kannywood, wanda kuma shi ne sabon shugaban hukumar kula da fina-finai ta Najeriya, Ali Nuhu, ya ce...