fidelitybank

Nishadi

Mun yabawa Tinubu bisa fitar da Zack Orji waje a duba lafiyarsa – AGN

Dr Emeka Rollas, shugaban kungiyar ’yan wasan kwaikwayo ta Najeriya, AGN, ya bayyana godiyarsa ga shugaban kasa Bola Tinubu kan yadda ya tsoma baki...

DJ Khalid ya yi shiru a kan kisan Falatsinawa kuma shi ma dan can ne – Seun Kuti

Mawakin Afrobeat Seun Kuti ya caccaki tauraron mawakin Amurka DJ Khaled kan shirun da ya yi kan rikicin Isra'ila da Falasdinu. Ya ce duk da...

Kotu ta kakabawa Murja ‘Yar TikTok takunkumi

Wata babbar kotu da ke Kano ta ba da belin fitacciyar jarumar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya a kan kuÉ—i naira dubu 500 da kuma...

Jarumar Kannywood ta gurfana a kotu da zargin bayar da na goro

An gurfanar da fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Ta Kannywood A gaban kotun majistre da ke Gyaɗi-gyaɗi a Kano, bisa zargin yunƙurin bai wa ɗansanda...

Yarbawa da Inyamurai da Benin ne kawai kabilu uku a Najeriya – Mawaki Davido

Mawakin Afrobeat Davido ya yi kuskuren cewa Najeriya tana da kabilu uku ne kawai, wato Yarbawa, Igbo da Benin. Davido, wanda ya yi kaca-kaca a...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp