fidelitybank

Nishadi

Indiya ta kara shekarun aurar da mata

Gwamnatin kasar Indiya ta sanar da aniyarta na kara mafi karancin shekarun aurar da mata daga 18 zuwa 21. Rahotanni sun ce gwamnatin ta sanar...

Sumbatar Juna: Rundunar Soji ta kama jami’ar ta wadda ta amince da yin aure

Rundunar Sojin Najeriya ta tsare wata Soja mai zaman kanta da ba a bayyana sunanta ba, wadda ta fito fili kuru-kuru ta amince da...

Alhini: Korea ta Arewa ta haramta yin Dariya da Cefane na tsawon kwanaki 11

Kasar Koriya ta Arewa ta haramta yin dariya ga ’yan kasarta, musamman ma a wajen shan Giya ko yin duk wani abu da ke...

Tsaro: ‘Yan Kannywood sun caccaki Buhari

Taurarin fina-finan Kannywood sun bi sahun sauran mutane a Najeriya wajen caccakar gwamnatin Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, saboda zargin gazawarta wajen tabbatar da tsaro...

      Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta dawo Kannywood, bayan shafe shekaru goma sha huÉ—u da daina sana’ar. Dawowar Fati ta kasance tare da fatan...

Popular

spot_imgspot_img

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp