fidelitybank

Nishadi

Jarumin Kannywood Kumurci ya angwance

Fitaccen jarumin masana'antar Kannywood, Shu'aibu Lawan wanda aka fi sani da "Kumurci" ya angwance da sabuwar amarya sa A hotunan da Ahmed Gandujiyya ya wallafa...

Kannywood: Allah ne ya tabbatar da gaskiya a shari’a ta da Sadiya Haruna – Jarumi Isa

Jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Isa A. Isa, ya yi martani akan daure Sadiya Haruna da kotu ta yi, cewa Allah ne...

Kalaman Jaruma Sadiya ya jawo mata jangwam a gidan yari

Kotun majistare da ke filin jirgin sama na Kano ta yanke wa jaruma, Sadiya Haruna, hukuncin zaman watanni shida a gidan gyaran hali. Alkali Muntari...

Jarumin da ya fito a fina-finan Bollywood 250 ya mutu

Fitaccen jarumi kuma furodusa a masana’antar fina-finai ta Bollywood ta kasar Indiya, Ramesh Deo, ya mutu sakamakon bugun zuciya. Dan jarumin ne ya sanar da...

Kanywood za ta shirya fim a kan Hanifa

      Wani mai shirya fina-finan Hausa mai suna Ali Sa’id ya ce a wata mai zuwa ne zai fara shirya fim mai dogon zango mai...

Popular

spot_imgspot_img

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp